Dan 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya umarci waɗansu ƙarfafan mutane daga cikin sojojinsa su ɗaure Shadrak, da Meshak, da Abed-nego, su jefa su a tanderun gagarumar wuta.

Dan 3

Dan 3:12-26