Dan 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka ɗaure su suna saye da rigunansu da wandunansu, da hulunansu, da sauran tufafinsu, aka jefa su a tanderun gagarumar wuta.

Dan 3

Dan 3:11-27