Dan 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Nebukadnezzar ya husata ƙwarai da Shadrak, da Meshak, da Abed-nego, har fuskarsa ta sāke. Sai ya umarta a ƙara zuga wutar, har sau bakwai fiye da yadda take a dā.

Dan 3

Dan 3:15-24