Dan 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ni Daniyel na duba, sai ga waɗansu biyu a tsaye, ɗaya a wannan gāɓa ɗayan kuma a waccan gāɓar kogin.

Dan 12

Dan 12:1-11