Dan 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma kai, Daniyel, sai ka rufe maganar, ka kuma kulle littafin, har zuwa ƙarshen lokaci. Mutane da yawa za su yi ta kai da kawowa, ilimi kuma zai ƙaru.”

Dan 12

Dan 12:1-8