Dan 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke da hikima za su haskaka kamar sararin sama, waɗanda kuma suka juyar da mutane da yawa zuwa adalci, za su zama kamar taurari har abada abadin.

Dan 12

Dan 12:1-7