Dan 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dayansu ya ce wa mutumin da yake sāye da rigar lilin, wanda yake tsaye a gaɓar kogin, “Sai yaushe waɗannan abubuwan banmamaki za su ƙare?”

Dan 12

Dan 12:2-13