Ayu 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma matattu ba za su tashi ba daɗai,Ba za su ƙara tashi ba sam, muddin sararin sama na nan.Sam, ba za a dame su cikin barcinsu ba.

Ayu 14

Ayu 14:10-19