Ayu 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya Allah, da ma a ce ka ɓoye ni a lahira,Ka bar ni a ɓoye, har fushinka ya huce,Sa'an nan ka sa lokacin da za ka tuna da ni!

Ayu 14

Ayu 14:3-22