Ku kasa kunne ga wannan, ya kumatan Samariya,Ku da kuka yi ƙiba kamarturkakkun shanu,Ku da kuke wulakanta kasassu,Kuna yi wa matalauta danniya,Kukan umarci mazajenku,Ku ce, “Kawo mini abin sha!”