Da yake Ubangiji Mai Tsarki neYa riga ya yi alkawari,Ya ce, “Hakika kwanaki za su zoDa za a jawo ku da ƙugiyoyi,Kowannenku zai zama kamar kifi aƙugiya.