“Ran da na hukunta mutanenIsra'ila saboda zunubansu,Zan hallakar da bagadan Betel.Za a kakkarya zankayen bagaden,Su fāɗi ƙasa.