Amos 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun tattake marasa ƙarfi dakāsassu,Suna tunkuɗe matalauta su wuce.Tsofaffi da samari sukan tafi wurinkaruwan Haikali.Ta haka suke ɓata sunana maitsarki.

Amos 2

Amos 2:5-14