Amos 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanen Isra'ila sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun sayar da salihai waɗandasuka kāsa biyan bashinsu.Sun kuma sayar da matalautaWaɗanda bashinsu bai kai ko kuɗinbi-shanu ba.

Amos 2

Amos 2:1-9