Amos 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A duk wuraren sujadarsu sukankwantaA bisa tufafin da suka karɓe jingina.A cikin Haikalin Allahnsu, sukan sharuwan inabiDa suka karɓo daga wurin waɗandasuke bi bashi.

Amos 2

Amos 2:5-15