Amos 2:14-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Ko masu saurin gudu ma ba za sutsere ba,Ƙarfafa za su zama kumamai,Sojoji kuma ba za su iya ceton kansuba.

15. 'Yan baka ba za su iya ɗagewa ba.Masu saurin gudu ba za su tsira ba.Mahayan dawakai kuma ba za sutsere da rayukansu ba.

Amos 2