Amos 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka zan aukar da wuta akan garun Rabba,Ta ƙone kagarar birnin.Za a yi kururuwa a ranar yaƙi,Faɗan kuwa zai yi rugugi kamarhadiri.

Amos 1

Amos 1:9-14