Amos 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Mutanen Ammon sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don haɗamarsu ta ƙasa,Suka tsaga mata masu ciki aGileyad.

Amos 1

Amos 1:4-14