Amos 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila, ku kasa kunne ga wannan saƙo da Ubangiji ya aiko muku, ya ce, “Na fitar da iyalanku duka daga Masar.

Amos 3

Amos 3:1-5