A.m. 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan take sai wani abu kamar ɓawo ya faɗo daga idanunsa, sai ya sāke gani. Sa'an nan ya tashi, aka yi masa baftisma.

A.m. 9

A.m. 9:16-23