Sai ya ci abinci, ƙarfinsa kuma ya komo.Shawulu kuwa ya yi 'yan kwanaki tare da masu bi da suke Dimashƙu.