A.m. 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin da yawa masu baƙaƙen aljannu suka rabu da su, aljannun kuwa na ta ihu. Shanyayyu da guragu da yawa kuma an warkar da su.

A.m. 8

A.m. 8:5-14