A.m. 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taron suka ji, suka kuma ga mu'ujizan da Filibus yake yi, da nufi ɗaya suka mai da hankali ga abin da ya faɗa.

A.m. 8

A.m. 8:1-10