2 Tar 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu da dukan taron mutanen Isra'ila waɗanda suka hallara a gaban akwatin suka yi ta miƙa hadayun tumaki da bijimai masu yawan gaske, har ba su ƙidayuwa.

2 Tar 5

2 Tar 5:3-8