2 Tar 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan firistoci suka shigar da akwatin alkawari na Ubangiji a wurinsa, wato a Wuri Mafi Tsarki na cikin Haikalin, a ƙarƙashin fikafikan kerubobi.

2 Tar 5

2 Tar 5:1-10