2 Tar 36:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Yehoyakim da irin abubuwan da ya yi na banƙyama, da irin laifofinsa, suna nan, an rubuta su a littafin sarakunan Isra'ila da na Yahuza. Ɗansa Yekoniya kuwa ya gāji gadon sarautarsa.

2 Tar 36

2 Tar 36:6-16