2 Tar 36:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yekoniya yana da shekara takwas sa'ad da ya ci sarauta, ya yi sarauta a Urushalima wata uku da kwana goma. Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji.

2 Tar 36

2 Tar 36:1-13