2 Tar 36:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nebukadnezzar kuma ya kwaso waɗansu tasoshi da tukwane na Haikalin Ubangiji, ya kai Babila, ya ajiye su a fādar Babila.

2 Tar 36

2 Tar 36:2-17