2 Tar 32:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku san abin da ni da kakannina muka yi wa dukan jama'ar waɗansu ƙasashe ba? Gumakan al'umman waɗannan ƙasashe sun iya ceton ƙasashensu daga hannuna?

2 Tar 32

2 Tar 32:8-23