2 Tar 32:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin dukan gumakan waɗannan al'ummai waɗanda kakannina suka hallakar da su sarai, ba wanda ya iya ceton jama'arsa daga hannuna, har da Allahnku zai iya cetonku daga hannuna?

2 Tar 32

2 Tar 32:7-19