2 Tar 32:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba wannan Hezekiya ba ne ya ɗauke masujadansa da bagadansa, ya kuma umarci Yahuza da Urushalima, su yi sujada a gaban bagade guda, a kansa ne kuma za su ƙona hadayu?

2 Tar 32

2 Tar 32:4-13