2 Tar 32:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, Hezekiya, ba ruɗinku yake yi ba, don ya sa ku mutu da yunwa da ƙishi sa'ad da yake ce muku Ubangiji Allahnku zai cece ku daga hannun Sarkin Assuriya?

2 Tar 32

2 Tar 32:8-12