2 Tar 25:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Amaziya ya ƙi ji, gama al'amarin daga wurin Allah yake, domin ya bashe su a hannun maƙiyansu, saboda sun koma ga gumakan Edom.

2 Tar 25

2 Tar 25:15-26