2 Tar 25:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Isra'ila kuwa ya haura, da shi da Amaziya Sarkin Yahuza, suka gabza da juna fuska da fuska a Bet-shemesh, wadda take a ƙasar Yahuza.

2 Tar 25

2 Tar 25:15-28