2 Tar 25:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ce, ga shi, ka ci Edom, zuciyarka ta sa ka fāriya. Amma yanzu sai ka yi zamanka, don me ka tsokano wahalar da za ta kā da kai, da kai da Yahuza tare da kai?”

2 Tar 25

2 Tar 25:17-25