2 Tar 24:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka Allah ya aika musu da annabawa don su komo da su wurinsa. Ko da yake sun shaida musu kuskurensu, duk da haka ba su kula ba.

2 Tar 24

2 Tar 24:18-26