2 Tar 24:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ƙyale Haikalin Ubangiji Allah na kakanninsu, suka bauta wa Ashtarot da gumaka. Hasala kuwa ta auko a kan Yahuza da Urushalima, saboda wannan mugunta da suka yi.

2 Tar 24

2 Tar 24:17-24