2 Tar 23:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kada kowa ya shiga Haikalin Ubangiji, sai dai firistoci da Lawiyawa masu hidima, su ne za su iya shiga, gama su tsarkaka ne. Amma dukan jama'a su kiyaye shari'a, kada su shiga Wuri Mai Tsarki na Ubangiji.

2 Tar 23

2 Tar 23:1-7