2 Tar 23:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lawiyawa za su kewaye sarkin, ko wanne da makamansa a hannu, duk wanda ya shiga ɗakin, sai a kashe shi. Su kuma kasance tare da sarki in zai shiga ko zai fita.”

2 Tar 23

2 Tar 23:1-16