2 Tar 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulusinsu kuma a fādar sarki, ɗayan sulusin kuwa a gangare, sauran jama'a duka kuwa a filayen Haikalin Ubangiji.

2 Tar 23

2 Tar 23:1-10