2 Tar 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da za ku yi. Sulusin firistoci da Lawiyawa waɗanda ba su aiki ran Asabar, su za su yi tsaron ƙofofi.

2 Tar 23

2 Tar 23:1-7