2 Tar 23:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan taron suka yi wa sarki alkawari, a Haikalin Allah. Yehoyada ya ce musu, “Wannan shi ne ɗan sarki, sai ya ci sarauta kamar yadda Ubangiji ya faɗa a kan 'ya'yan Dawuda, maza.

2 Tar 23

2 Tar 23:1-10