2 Tar 23:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka shiga ko'ina cikin Yahuza, suka tattaro Lawiyawa daga dukan biranen Yahuza, da shugabannin gidajen kakannin Isra'ila, suka kuwa zo Urushalima.

2 Tar 23

2 Tar 23:1-4