2 Tar 23:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kawo ɗan sarkin, ya sa masa kambi, ya ba shi dokoki goma, aka yi shela aka ce shi ne sarki. Yehoyada da 'ya'yansa maza suka naɗa shi, suka ce, “Ran sarki ya daɗe!”

2 Tar 23

2 Tar 23:2-13