2 Tar 23:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Ataliya ta ji sowar mutane, suna ta ribibi suna yabon sarki, sai ta shiga Haikalin Ubangiji wurin jama'a.

2 Tar 23

2 Tar 23:7-20