2 Tar 23:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya sa mutane duka su yi tsaron sarki, ko wanne da makami a hannu, tun daga gefen kudu har gefen arewa na Haikalin, da kuma kewaye da bagade da Haikali.

2 Tar 23

2 Tar 23:7-13