2 Tar 20:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kowane mutumin Yahuza da na Urushalima, tare da Yehoshafat shugabansu, suka koma Urushalima suna murna, gama Ubangiji ya sa su yi farin ciki saboda maƙiyansu.

2 Tar 20

2 Tar 20:20-29