2 Tar 20:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka taru a kwarin Beraka, wato albarka, a rana ta huɗu, a nan suka yabi Ubangiji. Don haka har wa yau ake kiran wurin, “Kwarin Beraka.”

2 Tar 20

2 Tar 20:22-36