2 Tar 18:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan annabawa kuma suka yi annabci, suna cewa, “Ka haura zuwa Ramot-gileyad ka ci nasara, gama Ubangiji zai ba da ita a hannun sarki.”

2 Tar 18

2 Tar 18:5-15