2 Tar 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jarumin fa da ya je ya kira Mikaiya ɗin, ya ce masa, “Ka kula fa, dukan maganganun da annabawa suke yi, sun yi wa sarki daɗi. Don haka kai ma ka yi maganar da za ta gamshi sarki kamar yadda suka yi.”

2 Tar 18

2 Tar 18:6-13